Tsarabah

Assalamu alaikum warahamatullahi Wabarakatuhu Sannumu da Warahaka barkammu dakasance Awannan lokaci  Na azumin watan  RAMADAN munafatan Allah Yakarbi Ibadarmu amin Bayanhaka yau muna dauke da wata Tsaraba wacce kowa zaisota  Bawata Tsaraba ce  buyayyaba Abune Wanda Wasu sun sanshi WASU KUMA BASHAKKA SUNJI ANA FADA Cewa anasamun kudi a INTERNET Toh Haka abin Yake Toh zamuyi bayanine gameda wata hanya mai sauki  Itace Palmpay palmpay  wani app be Wanda akesamun kudi aciki Kuma munjarraba Babu kokanto aciki Dan hakane Mukaga yakamata Mufada Domin wasu  Su amfana GA App din yanzu zamu ajishi said kujira kadan

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Samu Kudi A Sabuwar Wallet

Garabasa ta musamman